logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 21 ga Mayun 2025
04:21
04:21
Labaranmu Na Yau, 21 ga Mayun 2025
Gwamnatin Nijeriya za ta sayar da gidaje 753 da EFCC ta kwato Daga Emefiele sannan za a ji cewa DRC ta yanke wa tsohon firaministan kasar hukuncin daurin shekaru 10 kan cin hanci da rashawa

Gwamnatin Nijeriya za ta sayar da gidaje 753 da EFCC ta kwato Daga Emefiele

DRC ta yanke wa tsohon firaministan kasar hukuncin daurin shekaru 10 kan cin hanci da rashawa

Gaza ta ba da rahoton mutuwar mutane sama da 300 saboda rashin abinci mai gina jiki

Isra'ila na shirin kai hari kan cibiyoyin nukiliyar Iran: rahoto

Gwamnatin Trump ta kori bakin haure 'yan Asiya zuwa Sudan ta Kudu bisa saba umarnin kotu

Turkiyya da Amurka ta kuduri aniyar karfafa hadin gwiwa kan zaman lafiya a Siriya

Akwai Ƙari Don Sauraro
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us