logo
hausa
01:15
Duniya
Barnar da hako fetur ke yi a Nijeriya
Hukumar Kula da Muhalli da Fetur ta Jihar Bayelsa (BSOEC), ta ce jihar na bukatar dala biliyan 12 don gyara da da farfado da kuma inganta muhalli da bangaren lafiyar al’umma da ayyukan hako man fetur da iskar gas suka yi wa illa a tsawon shekaru. Rahoton da aka fitar, mai shafi 211, a ranar Talata mai taken: “Kisan kare dangin da ake wa muhalli: Lissafa asarar da hakar fetur ya jawo a Bayelsa, Nijeriya,” wani kundin bayanai ne kan shekara fiye da 60 da aka shafe ana ayyukan hakar mai a jihar da kamfanin Shell ya yi.
Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us