03:23

03:23
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Kasuwar sayar da kwaɗi da ke Jihar Kano na daga cikin kasuwannin da suka shahara wurin sayar da kwaɗi a Nijeriya.
Sakamakon yadda kasuwancin kwaɗi ke bunƙasa, masu sana’ar a kasuwar kwaɗi ta Na’ibawa na biyan haraji ga gwamnati kamar sauran ‘yan kasuwa kuma gwamnatin na amfani da kuɗaɗen wurin aiwatar da ayyukan more rayuwa.
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi