logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 18 ga watan Afrilun 2025
03:06
Labaranmu Na Yau, 18 ga watan Afrilun 2025
A cikin taƙaitattun labaranmu na yau za ku ji cewa Fadar Shugaban Nijeriya ta ce sai bayan hutun Easter Shugaba Tinubu zai koma ƙasar, yayin da a Nijar kuwa Shugaba Tiani ya naɗa sabbin ministoci.
More To Listen
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us