logo
hausa
NIJERIYA
NDLEA ta kama hodar ibilis a ɓoye cikin littattafan Musulunci ana shirin kai su Saudiyya
A sanarwar da NDLEA ɗin ta fitar a ranar Lahadi, ta bayyana cewa an ɓoye ɗauri 20 na hodar wanda jumullar nauyinsu ya kai gram 500 a cikin littattafan addini.
NDLEA ta kama hodar ibilis a ɓoye cikin littattafan Musulunci ana shirin kai su Saudiyya
Ba a hana Kashim Shettima shiga Fadar Shugaban Ƙasa ba, in ji mai magana da yawunsa
Ofishin mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya yi watsi da jita-jita da ake yaɗawa cewa an hana Shettiman shiga Fadar Shugaban Nijeriya haka kuma an yi masa ɗaurin talala a gidansa har sai Tinubu ya koma Nijeriya.
Ba a hana Kashim Shettima shiga Fadar Shugaban Ƙasa ba, in ji mai magana da yawunsa
'Yan sanda a Nijeriya sun tabbatar da mutuwar mutum 17 a Benue
Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta tabbatar da mutuwar mutum 17 a wasu hare-hare biyu da ake zargin makiyaya sun kai kan al'ummomin manoma a jihar ta Benue.
'Yan sanda a Nijeriya sun tabbatar da mutuwar mutum 17 a Benue
RA'AYI
Ƙungiyar Miyetti Allah ta buƙaci Shugaban Ƙasa ya ba da umarnin kare makiyaya a Nijeriya
Sakatare-Janar na ƙungiyar MACBAN na ƙasa, Bello Gotomo ne ya buƙaci hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis.
Ƙungiyar Miyetti Allah ta buƙaci Shugaban Ƙasa ya ba da umarnin kare makiyaya a Nijeriya
Nijeriya ta ƙulla yarjejeniyar ma'adinai da Afirka ta Kudu
Nijeriya, wacce take da nau'in ma'adanai fiye da 20 da take da su a jibege da za a iya kasuwanci da su, ta sanya hannu kan yarjejeniyar ma'adanai da Afirka ta Kudu a ƙoƙarinta na raba ƙafa wajen samun kuɗaɗen shiga.
Nijeriya ta ƙulla yarjejeniyar ma'adinai da Afirka ta Kudu
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us