RA'AYI
Tsakanin Isra’ila da Iran, wa ya fi ƙarfin faɗa a ji a Gabas ta Tsakiya?
Ƙwararru na auna nasara kan ma’aunui uku, suna bayyana tsagaita wuta da muhimmiyar nasarar Iran da babbar dabarar nasarar Isra’ila, suna masu cewa a yanzu babu batun sauyin shugabanci a Iran.