logo
hausa
TURKIYYA
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya tattauna da wakilan Hamas kan tsagaita wuta a Gaza
Ankara ta buƙaci ƙasashen duniya su tashi tsaye domin martani kan toshe hanyoyin shiga Gaza da Isra'ila ta yi.
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya tattauna da wakilan Hamas kan tsagaita wuta a Gaza
Kare Falasɗinu kare ɗan'adam da adalci da zaman lafiya ne — Erdogan
Shugaban Turkiyya ya soki Isra'ila kan hare-haren zalinci da ta kaiwa Gaza, ya yi tur da shirun Ƙasashen Yamma tare da shan alwashin ci gaba da goyon bayan Falasɗinawa: "Ko da zai saura mu kaɗai ne, to za mu kare wannan al'amarin."
Kare Falasɗinu kare ɗan'adam da adalci da zaman lafiya ne — Erdogan
Hana sanya ɗankwali na tauye haƙƙoƙin mata a duniya: in ji Sumeyye Erdogan Bayraktar
A lokacin da ake fuskantar daduwar Kyamar Musulunci, Sumeyye ta ce hana sanya kaya na addini kamar dankwali ko hijabi na nuna wariya ga mata Musulmai da kuma kirkirar ‘katangar karfe’ a bangarorin ilimi, wasanni, da ayyukan yi.
Hana sanya ɗankwali na tauye haƙƙoƙin mata a duniya: in ji Sumeyye Erdogan Bayraktar
Matar Shugaban Turkiyya da jami'an MDD sun tattauna kan kare yara a duniya da kuma Gaza
Emine Erdogan ta yi taro da wakiliyar Majalisar Ɗinkin Duniya kan matsalar cin zarafin yara, da wakilin Majalisar Ɗinkin Duniya a Turkiyya, da wakilin UNICEF a Turkiyya a Ankara.
Matar Shugaban Turkiyya da jami'an MDD sun tattauna kan kare yara a duniya da kuma Gaza
RA'AYI
Filin Jirgin Sama na Istanbul ya zama na farko da ya ƙaddamar da titin jirgi guda uku a Turai
'Ba a Turkiyya kawai ya zama na farko ba, har ma a fannin sufurin jiragen saman Turai, kuma gagarumin ci-gaba ne a fannin sufurin jiragen sama na duniya. Baya ga Amurka, Turkiyya ce kawai ƙasar da ta ƙaddamar da irin wannan aiki,' a cewar Ministan.
Filin Jirgin Sama na Istanbul ya zama na farko da ya ƙaddamar da titin jirgi guda uku a Turai
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us