FIFA 2026: Abin da ya jefa Nijeriya cikin barazanar rashin buga Gasar Kofin Duniya
Tana kasa tana dabo ga tawagar Super Eagles ta Nijeriya, wadda ke neman damar zuwa Gasar Kofin Kwallon Kafa na Duniya na FIFA 2026, bayan kasar ta ƙare a mataki na huɗu a Rukunin C bayan buga wasanni shida.Tana kasa tana dabo ga tawagar Super Eagles ta Nijeriya, wadda ke neman damar zuwa Gasar Kofin Kwallon Kafa na Duniya na FIFA 2026, bayan kasar ta ƙare a mataki na huɗu a Rukunin C bayan buga wasanni shida.