Ra'ayi
Larabawa Musulmai da Farar Fata Kiristoci? Wa ake kira ɗan ta’adda waye ba a kira da hakan?
Bayan wani dan Birtaniya farar fata ya take jama’a a wajen taron nasarar Liverpool, mahukunta sun yi gaggawar musanta ta’addanci, duk da jikkata sama da mutane 100. To me ya sa ake bayar da wata ma’ana ta daban idan baki ko Musulmi ne ya aikata hakan
Karin Labarai
Siyasa
Bidiyo
Sharhi kan yakin Isra'ila da Iran
03:40
Trump ya ce Iran da Isra'ila na bukatar 'bai wa hammata iska'
00:23
Makamai masu linzami na Iran sun sake yin luguden wuta a Isra'ila
00:15
Yadda Iran ta lalata gine-gine a birnin Bat Yam na Isra'ila
00:33
Rumbun Labarai