Warwara
Fahimtar kashe-kashe da ke damun yankunan karkara a tsakiyar NijeriyaFahimtar kashe-kashe da ke damun yankunan karkara a tsakiyar Nijeriya
Al'ummar jihar Filato a tsakiyar Nijeriya suna juyayin munanan hare-hare da ke haifar da asarar rayuka da dukiyoyi a baya bayan nan, bayan an kashe fiye da mutum 100 a ƙarshen Maris zuwa Afrilun nan.Al'ummar jihar Filato a tsakiyar Nijeriya suna juyayin munanan hare-hare da ke haifar da asarar rayuka da dukiyoyi a baya bayan nan, bayan an kashe fiye da mutum 100 a ƙarshen Maris zuwa Afrilun nan.
Daga Mazhun Idris
Daga Mazhun Idris
Fahimtar tasirin sabbin harajin ƙasar Amurka kan ƙasashen duniyaFahimtar tasirin sabbin harajin ƙasar Amurka kan ƙasashen duniya
Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump na sanya sabbin haraji da ari ko ninka haraji kan ƙasashen duniya, wanda ya sanar yayin jawabin da ya kira na 'Ranar 'Yanci' a farkon watan Afrilu, ya ta’azzara yaƙin cinikayya a duniyar kasuwanci da diflomasiyya.Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump na sanya sabbin haraji da ari ko ninka haraji kan ƙasashen duniya, wanda ya sanar yayin jawabin da ya kira na 'Ranar 'Yanci' a farkon watan Afrilu, ya ta’azzara yaƙin cinikayya a duniyar kasuwanci da diflomasiyya.
Daga Halima Umar Saleh
Daga Halima Umar Saleh