
03:15
Labaranmu Na Yau, 25 ga watan Afrilun 2025Labaranmu Na Yau, 25 ga watan Afrilun 2025
Ma’aikatan hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya (NiMET) sun janye yajin aikinsu, sannan za a ji cewa, Shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya karɓi muƙamin da Bankin Duniya ya ba shi.Ma’aikatan hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya (NiMET) sun janye yajin aikinsu, sannan za a ji cewa, Shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya karɓi muƙamin da Bankin Duniya ya ba shi.