logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 4 ga Yunin 2025
04:06
04:06
Afirka
Labaranmu Na Yau, 4 ga Yunin 2025
Tsohon Shugaban Hukumar EFCC Bawa ya tona asirin badakalar tallafin man fetur na Naira Tiriliyan a sabon littafin da ya rubuta sannan za a ji cewa Tinubu ya bai wa Bill Gates lambar yabo ta kasa saboda yaki da talauci a Afirka

Tsohon Shugaban Hukumar EFCC Bawa ya tona asirin badakalar tallafin man fetur na Naira Tiriliyan a sabon littafin da ya rubuta

  • Tinubu ya bai wa Bill Gates lambar yabo ta kasa saboda yaki da talauci a Afirka

  • Hare-haren Isra'ila sun kashe Falasdinawa 60 a Gaza

  • Kwamitin Sulhu na MDD zai kada kuri'a kan wani kudurin tsagaita wuta a Gaza

  • An rantsar da Lee Jae-myung a matsayin sabon shugaban kasar Koriya ta Kudu

Akwai Ƙari Don Sauraro
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us