Dogwayen Maƙaloli
Wasu kalaman marigayi Muhammadu Buhari da ba za a manta da su ba
Tuni dai gawar marigayi Muhammadu Buhari ta baro birnin Landan, kuma za ta sauka a birnin Katsina, inda za a yi mata takaitaccen faretin sojoji na girmamawa sannan Shugaba Bola Tinubu zai karbe ta, sai kuma a wuce Daura inda za a yi jana'iza.