logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 2 ga Yunin 2025
03:54
03:54
Afirka
Labaranmu Na Yau, 2 ga Yunin 2025
Fiye da mutane 200 ne suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Neja a Nijeriya sannan za a ji cewa Babban Hafsan AFRICOM na Amurka yayi gargadi kan yadda 'yan ta'adda ke kokarin mamaye yankin Yammacin Afirka.

Fiye da mutane 200 ne suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Neja a Nijeriya

Babban Hafsan AFRICOM na Amurka yayi gargadi kan yadda 'yan ta'adda ke kokarin mamaye yankin Yammacin Afirka

Isra'ila ta ba da umarnin fadada kisan gilla a Gaza

Hamas ta 'shirya' shiga sabon tattaunawar tsagaita wuta a Gaza kai tsaye

China ta yi watsi da ikirarin Amurka na karya yarjejeniyar haraji

Akwai Ƙari Don Sauraro
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us