logo
hausa
Ƙoren ganyen shayin 'Matcha' wanda ake ɗaukaka shi a al’adun Japan
08:06
Ƙoren ganyen shayin 'Matcha' wanda ake ɗaukaka shi a al’adun Japan
Hodar koren ganyen shayin wanda ake ɗaukaka shi a al’adun Japan,ya rikiɗe zuwa wani abu da ke ƙara lafiya da kuma alatu,sannan wani sabon abu ne da ake ribibi a kafofin soshiyal midiya.
More To Listen
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us