· ‘Yan sandan Isra’ila sun kai samame kan ‘yan jarida a birnin Haifa da ke Isra’ila sun ƙwace musu kayayyakin aiki
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu zai kai ziyara Jihar Benue kan rikicin da ake fama da shi a jihar
Sudan ta bayar da umarnin sake buɗe jami’o’i a ƙasar
Gobara ta kashe aƙalla Falasɗinawa 50 a wani wurin karɓar kayan agaji a Rafah

02:54
02:54
Labaranmu Na Yau, 17 ga Yunin 2025
‘Yan sandan Isra’ila sun kai samame kan ‘yan jarida a birnin Haifa da ke Isra’ila sannan za a ji cewa Shugaban Nijeriya Bola Tinubu zai kai ziyara Jihar Benue kan rikicin da ake fama da shi a jihar