logo
hausa
DUNIYA
Sudan ta shigar da ƙarar UAE kan 'kisan ƙare dangi' a Kotun ICJ
Kasar Sudan ta shigar da karar ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa a gaban Kotun ICJ, tana mai cewa kasashen yankin Gulf na da hannu wajen aikata kisan kiyashi kan zargin da take yi na goyon bayan rundunar sojin Sudan ta Rapid Support Forces (RSF).
Sudan ta shigar da ƙarar UAE kan 'kisan ƙare dangi' a Kotun ICJ
Libya ta buƙaci MDD ta tallafa wa ‘yan ci-rani da ‘yan gudun hijira da ke son komawa ƙasashensu
Libya dai na ci gaba da fuskantar matsalar ‘yan ci-rani, inda ƙasashen Tarayyar Turai da ke gabar tekun Mediterrenean ke nuna damuwarsu kan yadda bakin haure ke kwarara ta gabar tekunsu.
Libya ta buƙaci MDD ta tallafa wa ‘yan ci-rani da ‘yan gudun hijira da ke son komawa ƙasashensu
Trump na shan caccaka bayan ya ‘zagi’ Lesotho
Lesotho ta yi Allah wadai da kalaman shugaban Amurka Donald Trump inda ya ce an bayar da tallafin dala miliyan takwas ga ƙasar da “babu wanda ya taɓa jin labarinta”.
Trump na shan caccaka bayan ya ‘zagi’ Lesotho
Dogwayen Makaloli
FIFA ta ƙara kuɗin kyautar Gasar kulob-kulob ta duniya zuwa dala biliyan daya
Hukumar ƙwallo ta duniya, FIFA za ta ba da zunzurutun kuɗi har dala biliyan 1 ga kulob ɗin da ya lashe gasar kulob-kulob ta duniya, wadda za ta gudanar a watan Yuni mai zuwa.
FIFA ta ƙara kuɗin kyautar Gasar kulob-kulob ta duniya zuwa dala biliyan daya
Dole a bai wa wata ƙasar Musulunci ikon hawa kujerar-na-ƙi a MƊD — Erdogan
“Lokaci ya yi da tsarin tafiyar da duniya zai sauya ta yadda duniya ke sauyawa,” in ji shugaban Turkiyya.
Dole a bai wa wata ƙasar Musulunci ikon hawa kujerar-na-ƙi a MƊD — Erdogan
Dole a tursasa wa Zelenskyy na Ukraine rungumar hanyar zaman lafiya: Russia
Mai magana da yawun Fadar Kremlin Dmitry Peskov ya bayyana cewa, sa'insar da aka ya a Ofishin Oval na Amurka ya nuna wahalar cim ma matsaya.
Dole a tursasa wa Zelenskyy na Ukraine rungumar hanyar zaman lafiya: Russia
Duba a TRT Global. Raba ra'ayinka!
Contact us