
03:37
Labaranmu Na Yau, 23 ga watan Afrilun 2025Labaranmu Na Yau, 23 ga watan Afrilun 2025
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya za ta yi wa ‘MOPOL’ garambawul don shawo kan matsalar tsaro sannan za a ji cewa an yi mummunan luguden bama-bamai a yankin Al Fasher na SudanRundunar ‘yan sandan Nijeriya za ta yi wa ‘MOPOL’ garambawul don shawo kan matsalar tsaro sannan za a ji cewa an yi mummunan luguden bama-bamai a yankin Al Fasher na Sudan