
08:27
Dalilan da suka sa ƙasashen da suka fi noman koko a duniya ke samun riba dan ƙaɗanDalilan da suka sa ƙasashen da suka fi noman koko a duniya ke samun riba dan ƙaɗan
Koko wani muhimmin sinadarin ɗanɗano ne a cikin kayan ƙwalama na duniya wato caƙuleti. Muna jin daɗinsa ba tare da tunanin a ina ake samun shi ba.Koko wani muhimmin sinadarin ɗanɗano ne a cikin kayan ƙwalama na duniya wato caƙuleti. Muna jin daɗinsa ba tare da tunanin a ina ake samun shi ba.