11 Disamba 2024

08:06

08:06
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya
Murjanatu Ringim, wadda take sadaukar da lokacinta wajen inganta rayuwar mata marayu da zawarawa da ke cikin halin ƙunci a arewacin Nijeriya, ta shaida wa TRT Afrika Hausa cewa ayyukan da take yi ɗin su suka samar mata da waraka daga halin tsananin damuwa da ta taɓa samun kanta a ciki sakamakon mutuwar aurenta da maraicinta.
Murjanatu ta kafa wata Gidauniya mai suna Voice of Bazawara, kuma zuwa yanzu ta taimaki mata da dama wajen fitar da su daga halin ƙa-ƙa-ni-ka-yi da suka shiga bayan mutuwar aurensu ko ta mazajensu.
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi