17 Afrilu 2024

05:16

05:16
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Yadda kasuwar jakai ke bunkasa
Jakai suna cikin dabbobi da Hausawa suka daɗe suna amfani da su wurin sufuri. Sai dai yanzu tsadar da suka yi ta jefa fargaba a zukatan masu sayar da su da ma masu amfani da su, kamar yadda suka yi wa TRT Afrika Hausa bayani a kasuwar Ma'Adua ta jihar Katsina, wadda ita ce kasuwar jakai mafi girma a arewacin Nijeriya
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi