15 Agusta 2024

05:33

05:33
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Yadda ake yin fura: Muhimmancin fura ga mazauna karkara
Wataƙila idan ka ji wasu na matuƙar son fura sai ku rasa dalili ko? To a wajen wasu mazauna yankunan karkara, fura ta fi tuwo muhimmanci da daraja, don suna iya shafe tsawon wuni suna shanta, kamar dai yadda wasunsu suka bayyana a wannan bidiyon. Kazalika sana'ar fura tana rufa wa mata da yawa asiri da inganta tattalin arzikinsu.
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi