23 Satumba 2024

03:38

03:38
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Asalin shantu da mata ke kida da shi
Kun san shantu wanda matan Hausawa ke kiɗa da shi?
Kun san asalinsa kuma kun san yadda ake kaɗa shi?
Domin ƙarin bayani ku zo mu bi Maryam Yusuf Kabara, wata ƙwararriyar mai kiɗan shantu don ganin yadda ake kaɗa shi, da irin waƙoƙin da ake yi, sannan mu ji asalinsa har ma da yadda ake samunsa.
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi