logo
hausa
04:21
Duniya
"Mugun” burin Isra’ila na mamaye Gabas ta Tsakiya
Masana da ƙwararru da dama a faɗin duniya sun yi amannar cewa shigar Isra’ila cikin Lebanon da sunan yaƙi, ƙoƙari ne na cim ma “mummunan” burinta na mamaye ƙasar. Mun yi nazari kan wannan buri na Isra’ila wato “Greater Isreal”, da inda take hanƙoron mamayewa a ƙasashen Gabas ta Tsakiya, tun daga Kogin Nilu har zuwa Kogin Euphrates, wato wuraren da suka hada da wasu yankunan Masar, Lebanon da Jordan, sai kuma daga kudancin Turkiyya har a dangana da ƙasar Saudiyya.
9 Oktoba 2024

Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us