14 Oktoba 2024

04:35

04:35
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
‘Ni ne na fara hada USB cable a Nijeriya’
Wani matashi Sharfuddeen Sadiq Maisikeli ya ce kamfaninsa ne na farko a Nijeriya da ya fara haɗa wayar da ake yin cajin wayar salula da ita, wato USB cable.
Haka kuma matashin Sharfuddeen ya ce shi ne mutum na biyu da ya fara haɗa USB ɗin a duka faɗin Afirka.
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi