15 Janairu 2025

06:28

06:28
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Shahararriyar mawaƙiyar nan ta Kannywood, Binta Labaran wadda aka sani da Fati Nijar ta ce 'yan'uwantakar da ke tsakanin Jamhuriyar Nijar da Nijeriya ce ta sanya ta rera waƙa a kan ƙasashen biyu.
A hirar da ta yi da TRT Afrika Hausa, Fati Nijar ta bayyana sirrin ɗaukakarta da kuma daɗewarta a fagen waƙa.
Ƙarin Bidiyoyi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi