logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 7 ga Yulin 2025
03:02
03:02
Siyasa
Labaranmu Na Yau, 7 ga Yulin 2025
A cikin taƙaitattun labaranmu na yau, za ku ji cewa wani sojan Isra'ila ya kashe kansa saboda firgicin da ya shiga a yaƙin Gaza, sannan mutum 21 sun rasu a wani mummunan hatsarin mota a hanyar Zaria zuwa Kanon Nijeriya.
7 Yuli 2025
  • Wani sojan Isra'ila ya kashe kansa saboda firgicin da ya shiga a yaƙin Gaza

  • Mutum 21 sun rasu a wani mummunan hatsarin mota a hanyar Zaria zuwa Kano

  • Amurka za ta ɗauki nauyin ‘yan ta’adda domin yaƙi da ta’addanci

  • An kammala zaman farko na tattaunawa tsakanin Isra’ila da Hamas a kasar Qatar ba tare da cim ma matsaya ba.

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 30 ga Yulin 2025
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye
Dalilan da suka sa ƙasashen da suka fi noman koko a duniya ke samun riba dan ƙaɗan
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us