Ra'ayi
Yawon buɗe idon wasu fitattun mata sararin samaniya yayin da takwarorinsu ke cikin matsi a duniya
Wata tawaga ta mata zalla da ta ƙunshi fitattun mutane ba ta yi wa fafutukar ci-gaban mata wata rana ba. Sharholiya ce kawai da kuma nuna halin ko oho ga miliyoyin mata da ke cikin wahalhalu a duniya.Wata tawaga ta mata zalla da ta ƙunshi fitattun mutane ba ta yi wa fafutukar ci-gaban mata wata rana ba. Sharholiya ce kawai da kuma nuna halin ko oho ga miliyoyin mata da ke cikin wahalhalu a duniya.