12 Agusta 2025
EFCC ta kama tsohon gwamnan Sokoto Aminu Tambuwal
Hukumar Kwastam a Nijeriya ta kama makamai da haramtattun magunguna da kudinsu ya kai N10bn
Akalla Falasdinawa 48 da suka hada da yara 11 ne aka kashe a hare-haren sama da Isra’ila ta kai a Gaza a ranar Linitin
Amurka ta jingirta harajin da ta kakabawa China da kwanaki 90
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi Allah wadai da zaluncin da Isra'ila ke yi wa Falasdinawa tare da kiran taron gaggawa don dakatar da tashin hankali a Gaza