logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 29 ga watan Agustan 2025
05:07
05:07
Afirka
Labaranmu Na Yau, 29 ga watan Agustan 2025
Dakarun sojin Nijeriya sun kashe 'yan bindiga 50 a Jihar Neja sannan za a ji cewa gwamnatin Trump ta bayyana shirin sanya tsauraran matakai kan daliban kasashen waje da 'yan jarida da ke zama a Amurka
6 awanni baya

Ambaliyar ruwa ta shafi fiye da mutum 110,346 — Gwamnatin Nijar

Dakarun sojin Nijeriya sun kashe 'yan bindiga 50 a Jihar Neja

Akalla mutane 18 ne suka mutu sakamakon harin da jiragen saman Rasha suka kai a Kiev na Ukraine

Kamfanin Microsoft ya kori karin ma'aikata saboda zanga-zangar adawa da Isra'ila

Gwamnatin Trump ta bayyana shirin sanya tsauraran matakai kan daliban kasashen waje da 'yan jarida da ke zama a Amurka

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 28 ga watan Agustan 2025
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us