logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 10 ga Yulin 2025
02:26
02:26
Duniya
Labaranmu Na Yau, 10 ga Yulin 2025
Gwamnatin Nijeriya ta koka game da sabuwar dokar tafiye-tafiye da Amurka ta fitar sannan za a ji cewa shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da ƙaƙaba wa Brazil sabon takunkumi
10 Yuli 2025
  • Gwamnatin Nijeriya ta koka game da sabuwar dokar tafiye-tafiye da Amurka ta fitar

  • Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da ƙaƙaba wa Brazil sabon takunkumi

  • Amurka za ta ci gaba da aika wa Ukraine makamai, bayan ta dakatar da aikawa a kwanakin baya

  • Isra’ila ta kashe aƙalla Falasɗinawa 48 a sabon harin da ta kai Gaza

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 31 ga Yulin 2025
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye
Dalilan da suka sa ƙasashen da suka fi noman koko a duniya ke samun riba dan ƙaɗan
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us