8 Agusta 2025
Daruruwan mutane sun gudanar da zanga-zanga kan sabbin hare-haren ‘yan bindiga a Zamfara
· Gwamantin Tarayyar Nijeriya ta kori ma’aikatan gidan gyaran hali 15 bisa laifin rashin da’a
· Majalisar ministocin tsaron Isra'ila ta amince da shirin Netanyahu na sake mamaye Birnin Gaza
· Trump ya ce daukar matakin tsagaita wuta tsakanin Rasha da Ukraine ya rage ga Putin
· UAE ta yi watsi da ikirarin Sudan na hada baki da dakarun RSF don kai harin bam kan jirgin Emirati