logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 28 ga watan Agustan 2025
05:05
05:05
Afirka
Labaranmu Na Yau, 28 ga watan Agustan 2025
‘Yan Nijeriya sun biya N2.57b a matsayin kuɗin fansa a cikin shekara ɗaya a cewar wani Rahoto sannan za a ji cewa an ƙaddamar da shirin tallafin sayar da hatsi don sauƙaƙa wa al’umma a gundumar N’Gourti ta Jihar Diffa a Nijar
28 Agusta 2025

‘Yan Nijeriya sun biya N2.57b a matsayin kuɗin fansa a cikin shekara ɗaya: Rahoto

An ƙaddamar da shirin tallafin sayar da hatsi don sauƙaƙa wa al’umma a gundumar N’Gourti ta Jihar Diffa a Nijar

Fiye da marasa lafiya 15,800 a Gaza ke buƙatar a kwashe su don samun kulawar lafiya cikin gaggawa: Shugaban WHO

Shugaban Argentina Milei ya sha da ƙyar bayan da masu zanga-zanga suka yi masa ruwan duwatsu

Pakistan ta aika dakarun sojojinta yayin da Indiya ta yi gargadi kan "yiwuwar" ambaliyar ruwa

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 29 ga watan Agustan 2025
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us