logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 13 ga Agustan 2025
04:42
04:42
Afirka
Labaranmu Na Yau, 13 ga Agustan 2025
‘Yan sandan Ghana sun kama wasu 'yan Tiktok da suka yi barazanar kashe shugaban kasar Mahama da matarsa sannan za aji cewa Netanyahu ya yi alƙawarin bibiyar 'ayyukan tarihi da na addini' don shirin samar da 'Greater Israel'
13 Agusta 2025
  • ‘Yan sandan Ghana sun kama wasu 'yan Tiktok da suka yi barazanar kashe shugaban kasar Mahama da matarsa

  • Rundanar sojin saman Nijeriya ta ce, ta kashe ‘yan ta’adda 592 a Borno a cikin wata takwas

  • Netanyahu ya yi alƙawarin bibiyar 'ayyukan tarihi da na addini' don shirin samar da 'Greater Israel'

  • Trump zai yi tattaunar kai-tsaye ta intanet da Zelenskyy da shugabannin Turai kafin shirin ganawarsa da Putin

  • Pakistan ta gargadi Indiya kan duk wani yunkuri na keta yarjejeniyar ruwa ta Indus

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 28 ga watan Agustan 2025
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us