logo
hausa
GABAS TA TSAKIYA
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya tattauna da wakilan Hamas kan tsagaita wuta a Gaza
Ankara ta buƙaci ƙasashen duniya su tashi tsaye domin martani kan toshe hanyoyin shiga Gaza da Isra'ila ta yi.
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya tattauna da wakilan Hamas kan tsagaita wuta a Gaza
Erdogan: Wadanda suke hana zaman lafiya a Syria za su fuskanci Turkiya da Damascus tare
Erdogan ya yi alƙawarin ci gaba da haɗin kai da gwamnatin Siriya don kare haɗin kan ƙasar, da hana ƙoƙarin tayar da hankalin ƙasar daga waje, da adawa da ƙoƙarin mayar da hannun agogo baya kan ci-gaban da ake samu tun daga ranar 8 ga Disamba.
Erdogan: Wadanda suke hana zaman lafiya a Syria za su fuskanci Turkiya da Damascus tare
Sojojin Isra'ila fiye da 1,500 sun nemi a kawo ƙarshen yaƙin Gaza
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya yi barazanar korar sojojin da suke aiki waɗanda suka yi kira a kawo ƙarshen yaƙin Tel Aviv.
Sojojin Isra'ila fiye da 1,500 sun nemi a kawo ƙarshen yaƙin Gaza
Ra'ayi
Erdogan ga Sharaa: Turkiyya tana taimaka wa daidaituwar lamura da farfado da tattalin arzikin Syria
Erdogan ya ce Turkiyya za ta ci gaba da ƙoƙarin diflomasiyya don neman ɗage takunkuman duniya da aka saka wa Siriya, kuma dole ne a ƙara ƙoƙarin haɓaka haɗakar tattalin arziki da ta cinikayya tsakanin ƙasashen biyu.
Erdogan ga Sharaa: Turkiyya tana taimaka wa daidaituwar lamura da farfado da tattalin arzikin Syria
Trump yana duba yiwuwar ka ziyara Turkiyya a yayin ziyarar Gabas ta Tsakiya
"Ina da matuƙar kyakkyawar alaƙa da Turkiyya da shugabanta," a cewar Shugaba Trump a cikin wannan makon.
Trump yana duba yiwuwar ka ziyara Turkiyya a yayin ziyarar Gabas ta Tsakiya
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us