Opinion
Fatahu Istanbul da kyawawan ayyukan Sarki Sultan Mehmed II
A ranar 29 ga Mayu, 1453, Sarki Sultan Mehmed II mai shekaru 21 ya jagoranci sojojin Daular Usmaniyya ga babbar nasara kan Daular Byzantine. Nasarar yakar Istanbul ta zama wani kayan ado mai shanawa a mulkin Daular Usmaniyya.