Arsenal ta shafe shekara biyar ba tare da cin wani kofi ba, kuma rabon ta da ɗaga Kofin Premier League fiye da shekara 20 ke nan, wanda hakan ya sa ake ci gaba da zolayar ƙungiyar da laƙabin kofi haram.
Me ya sa Arsenal ke kasa cin kofuna? / TRT Afrika Hausa
9 Mayu 2025
Mun tattauna da wasu masana harkokin ƙwallon ƙafa kan abin da ya kamata Gunners ta yi don fita daga wannan matsala.