NIJERIYA
1 minti karatu
Ko ya dace mutane su fara kare kansu a Nijeriya?
Tsohon Ministan Tsaron kasar kuma tsohon Babban Hafsan Sojojin Kasa, Janar Theophilus Yakubu Danjuma ya ce lokaci ya yi da jama’a za su daina da dogaro da gwamnati don ta kare su
Ko ya dace mutane su fara kare kansu a Nijeriya? / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us