SIYASA
1 minti karatu
Trump ya fara ziyara a yankin tekun Fasha
Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Saudiyya, domin fara ziyararsa wacce zai kai ƙasashen da suka haɗa da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa da Qatar.
Trump ya fara ziyara a yankin tekun Fasha / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us