A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A cikin wannan kashin, za mu yi tafiya zuwa duniyar ban sha'awa na wasan zamiya kan dusar kankara; mu gano komai daga tarihinsa zuwa bayanai ga masu farawa, daga zabin kayan wasan zuwa hatsurran wasan
Duniyar wasannin kasada - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye / TRT Afrika Hausa
29 Afrilu 2025
tare da abubuwan da suka afku da ba za a manta da ba a kan gangaren Dutsen Erciyes.