NIJERIYA
1 minti karatu
Shata da Rarara waye ya fi iya waka?
Muhawara ta kaure tsakanin waɗanda suke ganin Dauda Kahutu Rarara ya fi marigayi Mamman Shata basira da fikira a fagen waƙa.
Shata da Rarara waye ya fi iya waka? / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us