Baje-kolin kayayyakin Afirka a taron diflomasiyya na Antalya
Mai ɗakin shugaban Turkiyya Emine Erdogan ta jagoranci baje-kolin kayayyakin al’adun Afirka a gefen wurin taron diflomasiyya na Antalya Diflomacy Forum
Baje-kolin kayayyakin Afirka a taron diflomasiyya na Antalya / TRT Afrika Hausa
16 Afrilu 2025
Hakan na da nufin ƙarfafa wa mata gwiwa da bunƙasa al’adunsu don isar da muryoyinsu ta hanyar ayyukansu na hannu