13 Maris 2025
Majalisar ta ce ta ɗauki matakin ne don kauce wa illolin batsa da suka haɗa da haifar da yaudara a cikin aure da jawo karuwar zinace-zinace da karuwanci da rayuwar ƙarya waɗanda za su iya haifar da munanan halaye masu haɗari. Ga sharhi kan batun.