Rikicin Jihar Filato rikici ne da ya ki ci, ya ki cinyewa tsawon shekaru. Fiye da mutum 100 ne suka rasa rayukansu tsakanin karshen watan Maris zuwa tsakkiyar watan Afrilu.
Abin da ke haifar da kashe-kashe a Jihar Filato / TRT Afrika Hausa
16 Afrilu 2025
Mun yi nazari kan abin da ya jawo kashe-kashen da yadda za a magance shi.