11 Afrilu 2025
Wata kalma da muke yawan ji musamman a kafofin watsa labarai ita ce ‘Sahel’.
To ko me Sahel ke nufi?
A cikin wannan bidiyon, mun yi duba kan Sahel ta ɓangarori uku da kuma fito da ma’anoninsu da inda suka bambanta.