30 Afrilu 2025
Hakan na zuwa bayan Gwamnan Jihar Delta Sheriff Oborevwori da wanda ya yi takarar mataimakin shugaban ƙasa a zaben 2023 kuma tsohon gwamnan jihar Ifeanyi Okowa da ’yan majalisar dokokin jihar sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyya mai mulki ta APC a ranar Litinin.