Shawarwarin gwamnonin arewa kan magance matsalar tsaro
Gwamnonin jihohin arewacin Nijeriya 19 da sarakunan gargajiyar yankin sun yi taro a jihar Kaduna, inda suka bayar da wasu jerin shawarwari kan yadda za a magance matsalolin tsaro da suke ci wa yankin tuwo a kwarya.
Shawarwarin gwamnonin arewa kan magance matsalar tsaro / TRT Afrika Hausa
13 Mayu 2025
Mun tattauna da wani masani kan harkokin tsaro kan tasirin shawarwarin wajen magance matsalar a yankin.