WASANNI
1 minti karatu
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye
A cikin kashi na farko na jerin shirinmu na podcast da ke binciko duniyar wasannin kasada, za mu fara da “paragliding,” wani nau’in wasa inda ake dirowa da lema daga sararin sama
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us