NIJERIYA
1 minti karatu
Labaranmu Na Yau, 17 ga watan Afrilun 2025
Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya za ta hukunta jami'an da aka yi wa bidiyo ‘yan China na raba musu kuɗi, sannan za a ji cewa Ministocin harkokin wajen Nijeriya da Nijar sun gudanar da wata tattaunawa game da tsaron kan iyaka da ta’addanci.
Labaranmu Na Yau, 21 ga watan Fabrairun 2025 / TRT Afrika Hausa
16 Afrilu 2025

Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya za ta hukunta jami'an da aka yi wa bidiyo ‘yan China na raba musu kuɗi

Ministocin harkokin wajen Nijeriya da Nijar sun gudanar da wata tattaunawa game da tsaron kan iyaka da ta’addanci

Akalla Falasdinawa 34 Isra’ila ta kashe a hare-haren da ta kai a zirin Gaza

Rundunar Sojojin Somaliya ta ce dakarunta sun kashe 'yan ta'addan al-Shabaab 47 a wasu hare-hare daban-daban,

Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us