8 Mayu 2025
likitoci sun bayyana cewa jahilci ne ya sa ake yin tsangwamar suna masu cewa a lokuta da dama yin tiyata domin cire jariri ya fi amfani ga uwa da jaririn nata domin hana su fuskantar matsalar da za ta kai ga rasa rai.